Sunday, June 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu Akarammomi da sukace su masu kishin Arewa ne sun ce sun dukufa da saurakar Qur’ani ba dare ba rana har sai Allah ya baiwa Shugaba Tinubu nasarar cin zabe a karo na 2

Wadannan wasu alarammomi ne da suka bayyana cewa sun dukufa da saukar qur’ani ba dare ba rana har sai Allah ya baiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu nasarar cin zabe a karo na biyu.

Sun bayyana cewa suna wannan aiki ne saboda sun kasance ‘yan kishin kasa ne.

@muhdusman247

Part : 5 Apc sak daga sama har kasa insha Allah @Aishatulhumairah @Dauda Kahutu Rarara #triplerkannywood

♬ original sound – Muhdusman247
Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Jama'a Sun Ruga Cikin Gidajensu Da Gudu, Bayan Sun Ji Karar Harbe-Haŕbè A Garin Buni Gari Dake Jihar Yobe, Iñda Suķè Zàrgin masu ikirarin Jìhàdì Nè Suka Shigo Garin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *