Tuesday, May 19
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji a yau, Laraba

,

Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Laraba 29 ga watan Afrilu na shekarar 2026 na akan Naira ₦1,360 kan kowace dala.

Farashin ya dan motsa inda ya kai Naira ₦1,360.19 akan kowace dala, kamin daga baya ya dawo farashin sama.

A kasuwar Bayan fage kuwa, farashin na dala ya kamane akan Naira ₦1,400 zuwa Naira ₦1,480 a kasuwannin Abuja, Kano, Lagos, da Fatakwal.

Rahotanni sun ce a ranar Litinin data gabata, an sayar da dalar akan Naira 1390 a kasuwar ta bayan fage.

Karanta Wannan  Bidiyo: Maganar Gaskiya Hadarin da Adam A. Zango yayi ya bugu, inji Gfresh bayan ya je duba Adam A. Zango

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *