Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon; Wasu da ke ikirarin su musulmai ne amma basa Sallah, basa Azumi, saidai Zikiri da jan Charbi

Wata Kungiya dake ikirarin Musulunci amma basa sallah basa Azumi a kasar Senegal sun shirya wani Biki.

Kungiyar me sunan Baye Fall an kafata ne sama da shekaru 100 da suka gabata saboda wani shehi da yayi zamani wanda ke da zuhudu.

Sukan bar gashi dada da kuma saka kaya yagaggu dan koyi da shehin nasu.

Kuma sukan ria jan carbi amma basa sallah kuma basa Azumi.

Saidai suna taya Musulmai masu azumi murna har ma sukan dafa abinci su basu.

https://twitter.com/i/status/2034218340000870774
Karanta Wannan  Sheikh Ɗahiru Bauchi dattijo ne mai son zaman lafiya - Kwankwanso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *