Saturday, September 12
Shadow

Duniya Labari: Wannan wasu ‘yan daudu ne a shekarun baya da suka sheke ayarsu a Sabon Garin Kano

Wadannan wasu ‘yan daudu ne da suka Shekye ayarsu a shekarun da suka gabata a sabon garin Kano.

Wata jarida a wancan lokacin ta yi hira dasu inda tace mafi yawanci suna zaunene a layin Abedi, da Freetown, da Santgiwa da Weatherhead.

Rahoton yace sukan bayar da kansu ne ga maza dan su biya bukatarsu su kuma a biyasu, kamar dai yanda mata masu zaman kansu ke yi.

Sun bayyana cewa, ana biyansu kamar Naira 100 zuwa Naira 400 idan masu kudi suka daukesu.

An dauki Rahoton ne a shekarar 1988.

‘Yan daudun sukan koma kawalai idan ya zamana babu kasuwar daudu, kamar yanda rahoton ya nunar.

Karanta Wannan  Ƴan majalisar wakilai 50 sun buƙaci a sako Nnamdi Kanu, sun aike da takarda ga Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *