Wednesday, November 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata Kirista ta musulunta dalilin soyayyar da takewa Oga Abba

Wata Kirista ta bayyana cewa tana son mawaki OGAbbah wanda dalilin haka ya sanya ta musulunta.

Ta bayyana masa hakane a comment bayan da ya wallafa Bidiyon wannan wakar a shafinsa na Tiktok.

OgAbbah dai shine yayi wakar samu kudinka kawai ka kashe wadda ta watsu sosai a ciki da wajen Najeriya.

Ya tambayeta cewa da gaske take abinda ta fada? Inda tace masa Eh da gaske take.

yace to ta aika masa da DM

Karanta Wannan  Da Duminsa: Gwamnonin Arewa zasu Gana a Kaduna game da matsalar tsaron da ta addabi yankin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *