Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata Sabuwa, wanda ya saki Bidiyo Zulaihat yayanane kuma duk wanda ya kara kafeshi ya zageshi sai mun daureshi>>inji Wannan

Wata matashiya ta fito ta bayyana cewa, wanda ya saki update din Zulaihat yayantane.

Tace kuma duk wanda ya kara fitowa ya zageshi sai aun daureshi.

Tace wa yace ta bashi?

Tace kuma Naira Miliyan Bìyqr ya bata kamin ta yadda dashi.

Lamarin Bidiyon dai ya jawo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta inda ake ta Allah wadai da musamman matashin da ya saki Bidiyon.

Karanta Wannan  Ko Buhari Me gidanka ba sau daya ya fito taka ya zama shugaban kasa ba>Masussuka ya gayawa Pantami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *