Friday, October 16
Shadow

Kalli Bidiyon Dandazon mutanen da suka taru a wajan kaddamar da yakin neman zaben shugaba Tinubu a Zaria jihar Kaduna

Daruruwan mutanene suka taru a wajan kaddamar da yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a garin Zaria na jihar Kaduna.

Kakakin majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen ne ya kaddamar da yakin neman zaben sa a karo na biyar tare dana shugaban kasar.

An ga mawaki, Dauda Kahutu Rarara a wajan kaddamar da yakin neman zaben.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Idan kuka ga yawan matan da ke kiran mijina, Gfresh ya je yayi ma'amala dasu zaku yi mamaki>>Sadiya Haruna ta bayyana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *