
Wata ‘yar Najeriya dake zaune a kasar Amurka, ta nuna wani sashe na kasar Amurka da tace mutane basu yi tsammanin gani ba.
A yayin da a fina-finan kasar Amurka ake nuna ginegine masu tsawo da kuma gidaje masu kyau.
A Bidiyon nata an ga wata unguwar Talakawa data nuna.


