Tuesday, April 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Wike yayi martani kan kiran da ake cewa, shugaba Tinubu ya saukeshi daga Ministan Abuja

Ministan babban Birnin Tarayya, Abuja, Nyesom Wike yayi martani game da neman a saukeshi daga mukaminsa.

Yace masu kiraye-kirayen su kwantar da hankalinsu wanda ya nasashi ne ke da wannan ikon, idan yaga cewa baya aikata abinda ya dace, to shine zai saukeshi.

Ya kara da cewa amma shi yasan yana yin abinda ya kamata a matsayin Ministan Abuja.

Karanta Wannan  Ban yi kuskure ba wajen zaɓen Kashim a matsayin mataimaki - Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *