Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan Najeriya sun mayar da kofar Abuja wajan shakatawa bayan da Gwamnati ta gyarata

‘Yan Najeriya da yawa na ta zuwa yawon shakatawa a kofar Abuja bayan da Gwamnati ta gyarata.

An ga mutane na zuwa da masoya da abokai da iyalai anata daukar hotuna.

Karanta Wannan  Da kyar muke samun na Abinci>>Inji Mazauna Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *