Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Aisha Yesufu ta je tanawa shuwagabannin NDC jaraba saboda bata samu tikitin takarar sanata ba

Yar Gwagwarmaya, Aisha Yesufu ta dauki hankula bayan da aka ga wani Bidiyon ta da ta je ofishin jam’iyyar NDC tana musu masifa.

Ta yi hakanne saboda an hanata tikitin tsayawa takarar sanata a Abuja.

A cikin wadanda takewa jarabar, Hadda shugaban jam’iyyar, Seriake Dickson.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Sabon Ministan tsaro, Christopher Musa ya shiga ofis, Kalli Bidiyon yanda aka tarbeshi a ofishi sa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *