Friday, August 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwamnan jihar Naija, Umar Bago na wake-wake da Kiristoci a coci da ya jawo cece-kuce

An hangi Gwamnan jihar Naija, Umar Bago yana wake-wake irin na Kiristoci a coci wanda ya jawo cece-kuce.

Da yawa dai sun yi Allah wadai da lamarin musamman ganin cewa Gwamnan Musulmi ne.

Karanta Wannan  Ji yanda wannan sojan Israyla da a baya aka ganshi yana wulakanta Qur'ani yayi mummunan karshe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *