Friday, January 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka ga wani Dansandan Najeriya yacewa me mota su je POS ya ciro kudin cin hanci ya bashi

Wannan Dansandan Najeriyar ya dauki hankula bayan da aka ganshi ya kama wani me mota yana neman karbar cin hanci a hannunsa.

Me motar yace bashi da kudi a hannunsa amma yana da dubu biyar a account dinsa.

Dansandan ya cewa me motar su je POS a ciro kudin

Lamarin ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Kannywood ta dakatar da tauraruwa Samha Inuwa saboda zargin yin shiga mai nuna tsìraìcì

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *