Saturday, August 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka hana wata babbar yaya shiga wajan Jana’izar mahaifiyarta saboda bata bada ko sisi ba na shirya bikin binne mahaifiyartata

A jihar Edo, An hana wata mata shiga wajan jana’izar magaifiyarta.

Kuma ahin mamaki shine ‘yan uwanta ne suka hanata shiga wajan jana’izar.

Dalili kuwa shine sun nemi ta bayar da Naira Miliyan 2.5 a shirya bikin amma tace musu bata da kudi.

Lamarin dai ya dauki hankula a kafafen sada zumunta

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda dan gidan shugaban kasa, Seyi Tinubu ke tuka kansa a Mota, da yawa sun yaba masa cewa bashi da girman kai, ashe har tuka kansa yake a mota?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *