Wednesday, August 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani dan Kaduna ya koka da cewa masu Maulidi sun bata filin Murtala Square

Wani dan Kaduna ya koka da cewa mau Maulidi sun bata filin Murtala Square dake cikin garin Kaduna.

A jiyane aka yi Maulidi inda aka taru a Filin Murtala Square dake Garin Kaduna inda har gwamnan Kaduna, Uba Sani ya halarta.

Matashin da ya wallafa Bidiyon a shafinsa na Tiktok ya bayyana rashin jin dadinsa da yin Maulidin a wajan.

Karanta Wannan  Mu a Arewa muna sayarwa da 'yan Kudu gidaje da Filaye amma mu basa sayar mana a yankinsu>>Kungiyar ACF ta koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *