Tuesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka kalubalanci wani me lika fastar yakin neman zaben shugaba Tinubu

Wani me lika fastar yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dauki hankula bayan da aka kalubalanceshi kan aikin.

https://twitter.com/General_Somto/status/1926186846066745410?t=VLwWTo-d38XFw7PJTUIN3g&s=19

Yace dai kudi aka bashi ya lika fastar.

Karanta Wannan  HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKIL: Bèĺlò Țùŕjì Ya Kori Mutàñèn Gàriñ Bafàrawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *