Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kama wata Me ciki data Shàchì katan din Famfas

Wannan wata me ciki ce data shiga wani shago da niyyar sayayya amma sai ta saci famfas din yara zata tsere.

Allah ya taimaki me shagon ya ganta shine ya tareta.

A Bidiyon da aka mata, an ganta a durkushe da famfas din data sata akanta.

https://twitter.com/Elorm_Hood/status/1995538828749140475?t=CaNaai1JkjAJ–dhI1sz6A&s=19
Karanta Wannan  Zan jagiranci Zanga-zanga wadda zamu kori duk wani dan majalisa daga gidansa ya koma majalisar da zama, ko dai su sanya shugaban kasa ya magance matsalar tsaro ko kuma idan ba zai iya ba su tsigeshi>>Inji IG Wala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *