Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka ga Motoci a daji babu kowa a cikinsu, Tshàgyèràn Dhàjì sun kwashyè mutanen ciki

Wadannan wasu motoci ne da aka gani a daji babu kowa a cikinsu.

Rahotanni sun ce tsageran daji sun yi garkuwa da mutanen cikin motocin.

Lamarin dai ya farune akan titin Aba zuwa Owerri dake yankin Inyamurai.

Karanta Wannan  Matashiya ta kafa tarihin kasancewa wadda tafi kow dadewa rungume da bishiya a Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *