Kalli Bidiyon yanda aka lakadawa wata data yi murnar rashin Shugaba Buhari na jaki sannan aka kaita Ofishin ‘yansanda
by Bashir Ahmed
Rahotanni nata yawo cewa, an kama Sister Zeerah shahararriyar ‘yar Tiktok kuma ‘yar Shi’a da ta yi murna da mutuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Bidiyo dake ta yawo na cewa, wata ce ta hadu da ita suka yi fada akan murnar mutuwar Buhari da ta yi sannan aka kaita ofishin ‘yansanda.
Kwana biyu ba’a ga ta hau Tiktok ba amma daga baya ta dawo.