Wednesday, April 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka likawa Rarara kudi a gaban shugaban kasa kuma ba abinda ya faru

A yayin da Rarara kew shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu waka a ziyarar da ya kai Yola, an ga wata mata na likawa matar Rarara din kudi.

Hakan ya zowa mutane da mamaki saboda EFCC na kama mutane idan suka yi haka amma gashi ana yi a gaban shugaban kasa, Babu Abinda ya faru.

Karanta Wannan  Lalacewar Wutar lantarki: An gyara wutar Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *