Tuesday, September 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda akawa matashin da ya kutsa masallacin Sheikh Musa Lukuwa Salatun Ga’ib a kasar Saudiyya

Wasu ‘yan Najeriya dake kasar Saudiyya, sun yiwa Matashin da ya kutsa masallacin Sheikh Musa Lukuwa a Sokoto Salatil Ga’ib.

An gansu suna sallar a Saudiyya inda wasu ke jinjina musu.

@saleesuauwall0

#trending #foryou #today #foryoupage❤️❤️ #fyp Salatul-Ga’ib ga matashin da aka kashe a sokoto Daga nan kasa mai tsarki

♬ original sound – Saleesu Auwal

Bayan faruwar lamarin dai an garzaya da Sheikh Musa Lukuwa Asibiti inda daga baya aka sallameshi bayan da ya samu kulawar gaggawa kuma yace yana nan a raye.

Hakanan sabbin Rahotannin da muke samu na cewa, hukumomi a jihar Sokoto, sun kulle masallacin Sheikh Musa Lukuwa.

Karanta Wannan  Kalli yanda Dangote ya raka gawar Kawunsa Aminu Dantata zuwa Madina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *