Tuesday, September 15
Shadow

‘Yar Najeriya dake aiki a kasar Larabawa ta bayyana cewa wasu Larabawan basa Sallah

Hajiya Khadija dake aiki a kasashen Larabawa ta bayyana yanda suke fama da Larabawan wanda labarin nata ya dauki hankula

Tace akwai gidan aikin da za’a kaika kwata-kwata basa sallah.

Tace idan suka ganka kana Sallah, sai su rika maka kallon wani waliyyi, su rika cewa ka musu addu’a.

Sannan tace akwai kuma inda suke Sallar su kuma Dan kana sallah zasu iya wucewa ta gabanka, ko kuma kana tsaka da sallah su rika maka magana kuma suna jira ka basu amsa

@khadijatalbayan

shaggala tiktokers aikata alheri kizauna DA Kowa lfy 🧏🧏🧏🧏

♬ original sound – Hajiya khadijat 💫 خديجة
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanzu ace duk Sokoto ba gidan haya me Arha sai sama da Naira Miliyan 1, ta yaya samari zasu yi aure?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *