Nan yanda akw rabawa mutane kudi ne bayan kammala taron yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a jihar Kebbi.
An ji ana kiran sunan mutane ana basu kudadensu a hannunsu.