Thursday, November 19
Shadow

Gwamnatin tarayya ta sanar da sabon Tallafin Naira 100,000

Gwamnatin tarayya ta sanar da sabon tsarin tallafin Naira 100,000 ga talakawa mabukata.

Hakannya fito ne daga ma’aikatar Matasa ta tarayya inda tace tsarin bisa hadin Gwiwa da Bankin Duniya ne dan tallafawa talakawa.

Wadanda zasu fana da wannan tallafin sun hada da ‘Yan Najeriya dake cikin talakawa.

Sannan dole ya zamana kana da lambar dan kasa, watau NIN.

Sannan ya zama kana tsakanin shekarun 18 zuwa 65.

Sannan za’a yi bincike dan tabbatar da cewa, kana cikin talakawan dake bukatar wannan taimako.

Ga link din da za’a yi rijista

https://nfsp.ng/signup

Allah baiwa me rabo Sa’a.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Shekaruna 29 amma har yanzu ban yi aure ba, har kudi na kashewa Samari amma har yanzu ba wanda ya fito da niyyar aurena, ina zan saka kaina? Matashiya ta fashe da kuka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *