Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Amarya, Maryam Malika ta fashe da kuka a wajen bikinta

Amaryar Abdul M. Shareef watau Maryam Malika wadanda dukansu ‘yan fim ne ta fashe da kuka a wajan bikinta.

A cikin wani Bidiyon ta da aka ga yana yawo a kafafen sada zumunta, An ga Malika na zubar da hawaye inda kawayenta da yawa ke bata baki.

Saidai wasu sun yi mamakin ganin kukan Malika a ranar aurenta, musamman ma ganin cewa bazawara ce.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon inda wasu ke cewa ashe Raba Gardama Dan Iyskane? Bayan da aka ga ya mikawa Abokiyar aikinsa, Maryam Shu'aib hannu su gaisa amma taki yadda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *