Tuesday, November 18
Shadow

Kamfanin Multichoice dake da tauraron dan adam na DSTV ya rage farashi daga dubu 20 zuwa dubu 10 bayan da ya tafka asarar kudade saboda mutane sun daina kallo

Kamfanin Multichoice dake da tauraron dan Adam na DSTV sun sanar da rage farashin da ake biya dan kallo duk wata daga Naira dubu 20 zuwa Naira Dubu 10.

Hakan na zuwane bayan da kamfanin ya tafka asarar miliyoyin kudade saboda da yawan ‘yan Najeriya sun daina saka kudi dan kallon.

Saidai abin jira a gani shine ko hakan zai sa mutane a yanzu su dawo su ci gaba da biyan kudi dan kallon DSTV din?

Karanta Wannan  Da Duminsa: Masana Kimiyya sun ce wani mulmulen wuta daga Rana zai fado Duniya gobe kuma zai iya haddasa daukewar wutar lantarki da sabis din waya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *