Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Ambaliyar ruwa ta yi barna a jihar Anambra

Ambaliyar ruwa ta yi barna a jihar Anambra inda ta lalata motoci da dukiyoyin Al’ummar jihar.

An ga mutanen da suka yi asara suna fitowa suna bayyanawa Duniya irin asarar da suka tafka.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Aske Gashin Hammata ya fi Maulidi Daraja>>Inji Malam Ibrahim Matayassara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *