Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Abinda wani magidanci yawa Kwarton da ya kama da matarsa a Abuja

Wani magidanci ya dauki hankula a Abuja bayan kama Kwarto da matarsa Banex Plaza.

An ga magidancin suna fada shi da Kwarton inda jama’a suka shiga tsakani.

Lamarin ya dauki hankula inda ake ta Mihawa akai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ganin Sheikh Nura Khalid, Digital Imam a Coci yana tayasu murnar Kirsimeti ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *