Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Baba Rabe yayi rawa a tsakiyar ‘yan mata inda wasu ke cewa Talauci ne

Tauraron fina-finan Hausa, Baba Rabe ya bayyana a wani Bidiyo inda yake rawa a tsakiyar ‘yan mata.

Da alama yayi wannan rawar ne a wajan wasan Sallah.

Da yawa dai sun bayyana rashin jin dadin ganin hakan inda wasu ke cewa Talauci ne ke damunsa shiyasa.

Da yawa kuma sun rika godewa Allah da irin Iyayen da ya basu.

Karanta Wannan  APC tace a kul EFCC kada ta sake ta binciki tsohon tsageran Naija Delta, Tampolo, duk da ganin Bidiyon sa yana wulakanta Naira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *