Rahotanni daga jihar Kogi na cewa, Basaraken jihar ya samu kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane bayan shafe wata daya a hannunsu.
Lamarin dai ya jawo Allah wadai inda da yawa ke cewa Gwamnati ta gaza.