Monday, September 7
Shadow

Kalli Bidiyon yanda basaraken jihar Kogi ya kubuta daga hannun masu Gàrkùwà da mutane bayan shafe wata daya a hannunsu

Rahotanni daga jihar Kogi na cewa, Basaraken jihar ya samu kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane bayan shafe wata daya a hannunsu.

Lamarin dai ya jawo Allah wadai inda da yawa ke cewa Gwamnati ta gaza.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ganinta ta yi Bidiyo babu Filter ya dauki hankula sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *