Tuesday, October 6
Shadow

Matatar man fetur din Dangote ta rage farashi daga Naira 827 zuwa 827 akan kowace lita

Matatar man Dangote ta rage farashin litar man ta daga Naira 872 zuwa Naira 827 kan kowane dala.

Hakan na zuwane bayan da farashin an da ake shigowa dashi daga kasahen waje ya ragu.

Hakan na nufin Dagote ya rage farashinsa da Naira akalla 44 kenan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Falalar Salatil Fatih itace idan ka karantashi zaka samu ladar sauke Qur'ani daga Dubu 1 abinda yayi sama>>Inji Sheikh Abdulfatahi Sani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *