Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda daliban BUK ke ta ihu suna wakar Omologo bayan da aka tura musu kudin Tallafin karatu na NELFUND

Daliban Jami’ar BUK Kano sun kaure da sowa suna ta Murna bayan da aka tura musu Kudin tallafin karatu na NELFUND.

A tura musu na watanni biyu baya da ba’a biyasu ba.

An ji suna ta wakar Omologo.

https://twitter.com/i/status/2086532220794159107
Karanta Wannan  WATA SABUWA: Lauyoyin Mai Baiwa Shugaba Tinubu Shawara Kan Harkokin Tsaro Malam Nuhu Ribaɗo Sun Fitar Da Takardar Maka Mataimakin Gwamnan Jihar Kano Comrade Aminu Abdulsalam Gwarzo A Gaban Kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *