Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: A karin Farko, Maimuna ta wallafa Bidiyo tun bayan da Adam A. Zango ya saketa

Tsohuwar matar Adam A. Zango Maimuna ta wallafa Bidiyon a shafinta na Tiktok a karin Farko tun bayan da ya saketa.

An ga ta wallafa Bidiyon daya tilo a shafinta wanda shine kadai dama a shafin amma bata ce komai ba.

https://www.tiktok.com/@munatpreety0/video/7672734334608002324?_r=1&_t=ZS-98nwZERmG2e
Karanta Wannan  Da Duminsa: A karin farko a shekarar 2025, wutar lantarkin Najeriya ta samu matsala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *