Tuesday, November 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya baiwa wata mata damman kudade a jihar Kebbi saboda tace babansa zata zaba

A ziyarar da ya kai jihar Kebbi a yau, Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya hadu da wata mata a Keke Napep inda ya taresu yake tambayar ta wa zata zaba shugaban kasa?

Yace mata yaji ana cewa, Atiku Zasu zaba?

Tace masa a’a Tinubu zata zaba.

Nan kuwa yasa aka bata kudi masu yawa.

Karanta Wannan  Nafiu Bala wanda ya kai Su Atiku, El-Rufai, Kwankwaso, Peter Obi Kotu yace shine shugaban APC amma suna son yi masa kwace, ya aikawa kasar Amurka Takardar korafi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *