Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Direba Bafulatani ya fitar da jami’an Road safety daga cikin motarsa da Qarfin tsiya bayan ya kamashi

Wannan Wani Bafilatanine da Jami’an Road Safety suka kamashi a hanya.

Daya daga cikin jami’an ya shiga motarsa.

Saidai Direban ya fitar dashi da karfi daga cikin motar tasa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wannan wane irin Bala'ine? Gfresh ya koka kan yanda mata kawayensa ke son hurewa matarsa kunne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *