Sunday, October 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Ambaliyar ruwan Lagos ta mamaye gidajen Alfarma dake unguwanni masu tsada a Lagos

Ambaliyar ruwa ta mamaye gidaje masu tsada sosai a Unguwannin masu kudi a jihar Lagos.

Mutane sun rika mamaki bayan da aka nuna wani gida, Ruwa na bubbuga daga karkashin gidan.

https://twitter.com/i/status/2071706737749438692

Da yawa na cewa ashe ba unguwannin talakawa ne kadai Ambaliyar ruwan ta shafa ba.

j

Karanta Wannan  Kadan ya hana in daina karanta Jarida da kallon labarai, Saboda Wahalar da nake ganin 'yan Najeriya a ciki>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *