
Wannan diyar tsohon gwamnan Kano, Kuma tsohon shugaban jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje watau Fatima ce data kammala karatu daga kasar Ingila.
Ta kammala karatunne daga jami’ar Kings College dake birnin Landan.
Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa, ya halarci wajan taron kammala karatun na diyarsa.