Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Gfresh ya saiwa Tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna sabuwar Jaka

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya saiwa tsohuwar matarsa, Sayyada Sadiya Haruna jakar mata.

A wani Bidiyo daya wallafa a shafinsa na Tiktok an ganshi tare da ita ya dai mata jakar kuma ya biya kudin.

https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7588987597192514834?_t=ZS-92bgU7I4xhQ&_r=1
Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaban Hukumar NMDPRA da Dangote ya kai kara ICPC bisa zargin ya kashe dala Miliyan $7 wajan biyawa 'ya'yansa kudin makaranta yayi martani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *