Saturday, October 24
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘YarGuda tace wannan gadon ya mata kadan

Tauraruwar Tiktok, ‘YarGuda ta bayyana cewa wani gado da Maiwushirya ya nuna mata yace an sai mata saboda aurenta ya kusa ya mata kadan.

Ta bayyana cewa babban gado take so irin wanda akewa kowa itama a mata.

Shima dai Maiwushiryan abin ya bashi mamaki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Update, watau Bidiyon Tsyràìchy da ake ta yamadidin ya fita na Tauraruwar Tiktok, Princess Ruky

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *