Tuesday, October 13
Shadow

An garzaya da tauraron fina-finan Indiya Prem Chopra zuwa Asibiti

Rahotanni sun bayyana cewa, an garzaya da Tauraron fina-finan Indiya, Prem Chopra zuwa Asibiti.

Babu dai cikakken bayani kan irin rashin lafiyar dake damunshi.

Hakanan abokin aikinsa, Dram shima yana can kwance a Asibiti inda tuni har an fara yada rade-radin cewa ya mutu amma iyalansa sun musanta hakan.

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya Ta Tara Naira Bilyan 60 Daga Cire Tallafin Taki, Inji Hukumar NSIA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *