Monday, March 30
Shadow

Kalli Bidiyon yanda HISBAH ta kama wani mutum a gidan Qaruwa yana tsaka da abinda bai dace ba

Hukumar Hisbah ta jihar Katsina ta kai samame gidan Qaruwai inda ta kama yawanci ‘yan kudu ta mayar dasu garuruwansu.

A yayin samamen an kama wani mutum yayin da ya shiga dakin wata Qaruwa.

A Bidiyon da ya watsu a kafafen sadarwa an ganshi ana ta kokawa dashi a kokarin fitar dashi daga dakin.

@y.m.y.ingawa

@KANO STATE HISBAH BOARD @user90636578238 @ARMY LEGEND 🦅 @Haroon Raj @OFFICIAL-HUMBLE @Dauda Kahutu Rarara #onthisday #CapCut #unfrezzmyaccount #you #EmClimaUltraLeve

♬ original sound – Y.M.Y.INGAWA
Karanta Wannan  Ƴansandan Kaduna sun kama mai kwaikwayon muryoyin gwamnoni

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *