Monday, August 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda jama’ar gari sukawa dan majalisar su Ature a Arewa ya sha da kyar

Wannan Bidiyon na mutanen jihar Kwara sunawa dan majalisarsu ihun bamaso ya dauki hankula sosai.

Dan majalisar me suna Ahmed Saba ya je dan ganawa da mutanen mazabarsa inda su kuma suka rufeshi da ihun basayi.

Rahotanni sun ce an masa hakane saboda rashin kyautatawa mutanen mazabar tasa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda kudan zuma ta shiga masallaci ana tsaka da sallah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *