Monday, August 10
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta yau

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Laraba, 22 ga watan Afrilu ya kai Naira 1,348.77 NGN akan kowace dala.

Farashin ya dan sauka zuwa Naira 1,346.30 NGN kamin daga baya ya sakw hawa.

A kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Abuja, Legas da Kano, Farashin dalar ya kai Naira 1,450 NGN zuwa naira 1,470 NGN akan kowace dala.

Karanta Wannan  A karshe dai da suka ga ba zasu iya hanata ba, Yanzu kasar Amurka tace ta yadda kasar Iran ta ci gaba da kokarin mallakar makamin kare dangi amma bisa sharudin ta daina gaggawa wajan inganta Makamin Uraniyum, ta rika yi a hankali

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *