Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon yanda jami’an DSS suka kama Sowore da karfin tsiya suka tafi dashi zuwa gidan yari a cikin kotu

A yaune dai kotu ta tasa keyar dan gwagwarmaya kuma mawallafin jaridar Sahara reporters, Omoyele Sowore zuwa gidan yarin kuje.

Kotun ta soke belin Sowore data bayar a kwanakin baya.

An ga jami’an DSS suna tura Sowore da karfin tsiya zuwa wajen kotun inda suka tafi dashi gidan yari.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Shugaban Kiristocin Duniya, Fafaroma Pope Leo na ta shan yabo bayan da ya cire takalmi a yayin da ya shiga babban masallacin kasar Algeria

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *