Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda tana tsaka da tafiya ta yanke jiki tafiyar kenan

Wannan wata baiwar Allah ce da tana tsaka da tafiya ta yanke jiki ta rigamu gidan gaskiya a gefen hanya.

An dauki Bidiyon ta ana yadawa a kafafen sada zumunta inda ake neman ‘yan uwanta dan su zo su dauki gawarta.

Lamarin ya farune a Ajah Bridge dake Lagos.

Karanta Wannan  Akwai ƴanƙasar waje da ke kai hari a Benue - Alia

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *