Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Kanawa suka mayarwa da Sanata Kawu Sumaila shinkafar da ya basu

Wannan mutanen mazabar Albasu ne a jihar Kano inda suka mayarwa da sanata Kawu Sumaila da shinkafar da ya basu.

Sun ce suna da akwati 19 amma sanatan ya aika musu Buhunan shinkafa 5 dan haka basu so.

Sun dauki Bidiyon inda suka aika masa da sakon cewa shinkafar na hannin dan sakon da ya aika musu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kailani Muhammad wanda yayi zargin Kudin Dangote ba na halal bane, ya fito ya baiwa Dangoten hakuri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *