Monday, August 31
Shadow

Kalli Bidiyon: A yanda majalisa take a yanzu, da ita da babu duk dayane, Bamu da amfani>>Inji Sanata Ali Ndume

Sanata Ali Ndume daga jihar Borno yace da majalisa da rashinta duk dayane a yanzu.

Yace dalili kuwa, shine basa yin aikin da ya kamata su yi.

Sanata Ndume yace laifin ba nasu bane su kadai amma suma dai a yanzu basu da wani amfani kuma yana fadin hakanne duk da yasan cewa yana cikin majalisar.

Karanta Wannan  Matatar man fetur ta Dangote ta rage farashin man fetur dinta da Naira 30

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *