Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyon Yanda Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya gana da daliban makarantar Jihar Kebbi da aka kubutar

Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya gana da daliban makarantar MAGA su 24 banyan an kubutar dasu.

An ga ministan a jikin motar daliban inda yake tambayarsu ko an tabasu?

An ji daliban na cewa ba’a taba su ba.

Amma dai ‘yan Bindigar sun rika musu barazanar cewa zasu Yqnka su.

Karanta Wannan  An kama matashi a jihar Katsina saboda yin zanga-zangar matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *