Friday, July 17
Shadow

An kama matashi a jihar Katsina saboda yin zanga-zangar matsalar tsaro

Hukumomi a jihar Katsina sun kama matashi me suna  Anas Muhammad Game saboda yayi zanga-zanga kan matsalar tsaron dake damun jihar.

An kamashi ne kwanaki 6 da suka gabata a wajan zanga-zangar lumana ta nuna rashin jin dadin matsalar tsaron dake damun jihar.

Tun wancan lokacin dai Muhammad Game ke tsare ba tare da Beli ba.

Da yawa sun hau kafafen sada zumunta inda suke Allah wadai da ci gaba da tsareshi da neman a sakeshi da gaggawa.

Karanta Wannan  Mun yi kokarin yiwa Nafiu Bala Gombe Ihisani dan ya hakura karya Kawo mana Tangarda a ADC amma ko kusa ba zamu iya bashi abinda Gwamnati ta bashi ba, dan sun bashi kudi na wuce hankali>>Inji Me Magana da yawun ADC, Bolaji Abdullahi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *